Podcasts · ADPlusHausa | Podcast

04 | HONYOYIN INGANTA JIMA'I | DR. ADAM AHMAD BUNKAU | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

· 2 h 26 min · S1 E4

Episode 04 | HONYOYIN INGANTA JIMA'I | DR. ADAM AHMAD BUNKAU | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA

0:00 2:25:30

SHIRIN YA TATTAUNA BATUN TASIRIN INGANTANCEN JIMA'I (SADUWA) TSAKANIN MA'AURATA DA SAMUN ZAMAN LAFIYA DA KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE (MUTU KA RABA), WANE LOKACI YA DACE A KOYI ILMIN JIMA'I?, SHIN DAN ADAM YANA BUKATAR SAI AN KOYA MASA YADDA ZAI YI SADUWA?, HAKA AN TATTAUNA BATUN SHAN MAGANIN KARIN KARFIN JIMA'I GA MATA DA MAZA ILLARSA DA AMFANIN SA, ALAKAR AUREN DOLE DA NA SOYAYYA A WAJAN SAMUN INGANTACCEN JIMA'I, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHIMMACI KAN ILIMI JIMA'I, TARE DA MASANI KUMA KWARARRE A HARKOKIN ZAMANTAKEWAR AURE, DR. ADAM AHMAD BUNKAU

The episode on the publisher’s site (opens in a new tab)

Shows are listed from Apple Podcasts' charts and directory, and Podcast Index where it is used. Every show and episode belongs to its publisher and plays from the publisher's own feed; this site hosts none of them. Explicit shows are for adult profiles only, and children’s profiles hear only children’s shows. More about this list.