ADPlusHausa | Podcast
ADPlusHausa | Podcast
83 episodes
Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Episodes page 1 of 2
-
57 | SHIN AURE MAKABATAR SOYAYYA NE? | MAL. LAWAN ADAM GIGINYU
IYALI SU NE GINSHIƘIN AL’UMMA; IDAN GIDA YA GYARU, AL’UMMA MA ZA TA SAMU GYARA. GINA IYALI NAGARI BA YA TSAYAWA GA SAMUN KUƊI KO ZAMA TARE KAWAI, A’A, YANA BUƘATAR SOYAYYA, FAHIMTAR JUNA, MUTUNTA JUNA, HAƘURI, AMANA…
-
56 | SHIN RASHIN TARBIYYA NE KE RUSHE SHUGABANCI A NAJERIYA DAMA AFRIKA? | PROF. USMAN BUGAJE
“Shugabanci na Gari a Tsarin Dimokuraɗiyya.” Shugabanci ba mulki kawai ba ne, illa amana ce, nauyi ne, da kuma hidima ga jama'a. A tsarin dimokuraɗiyya, ana bai wa 'yan ƙasa damar zaɓar shugabanninsu, amma tambayar ita…
-
55 | ZUBA JARI A TSARIN MUSULUNCI DA ABIN DA YA KAMATA KA SANI | DR. NABIL BELLO SA'ID, MD KONOOZ
A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba. A wannan shiri na Rumfar Africa Podcast Hausa, kashi na…
-
54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA
MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta,…
-
53 | YAƘI KO SULHU? MAKOMAR RIKICIN IRAN, AMURKA DA ISRA'ILA | DR. RAYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA
Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya? -------------------------------------A yau duniya na ci gaba da sa ido kan rikicin da ke tsakanin Iran, Amurka…
-
ME KE FARUWA A KASASHEN SAHEL (NIGER, MALI DA BIRKINA FASO) | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA
TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI
-
52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST
Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai?…
-
51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM
“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI” Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai? Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM,…
-
50 | SANA'AR JARI BOLA A DUNIYA | ENGR. ALIYU SABO YA KASAI | BABBAN MAI SANA'AR JARI BOLA
Sana’ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana’o’in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a bayan nasara akwai ƙalubale, haɗari da dabarun…
-
49 | YAƘIN ISRA'ILA DA IRAN DA KUMA NAHIYAR AFRICA | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA | BUK, KANO
A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN: • ASALIN RIKICIN. • TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN. • YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE ZUWA GABA DA ADAWA. • ME YA TAYAR DA…
-
48 | WATA DA'AWAR SAI DA MUKABALA | IMAM ADAM IDIRS DUMI | KUNGIYAR KWARARRU MASU DA'AWA (PDM)
TATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA’AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WANNAN AIKI MAI MUHIMMANCI.BABBAN BAƘONMU A…
-
47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA
SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA…
-
46 | IZALA DAGA TUSHE (01) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA. Kuna iya sauraron shirin ta hanyar…
-
45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts…
-
44 | SHEKARA 3 A GIDAN YARI DA ABINDA YA FARU DA NI | DR. MUHAMMAD NAZIF YUNUS | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
-
43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.
-
42 | NA ROKI ALLAH SAMUN DAMAR ZUWA HAJJI KO UMRA KUNA NA SAMU | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
-
41 | KUDIN HAJJI A 1982 NAIRA 7K NE | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 23 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 22 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 21 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 20 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 19 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 18 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 17 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 16 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 15 | TARE DA ALARAMMA AHMAD TIJJANI LAWAL | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 14 | TARE DA ALARAMMA AHMAD TIJJANI LAWAL | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 13 | TARE DA ALARAMMA DR. MU'AWIYA MUHAMMAD | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 12 | TARE DA ALARAMMA DR. MU'AWIYA MUHAMMAD | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 11 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 10 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 09 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 08 | TARE DA ALARAMMA ABDULHADI BARNOMA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 07 | TARE DA ALARAMMA ABDULHADI BARNOMA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 06 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 05 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 04 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 03 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 02 | TARE DA ALARAMMA MANSUR JIBIYA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 01 | TARE DA ALARAMMA MANSUR JIBIYA | ADPLUS HAUSA
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
-
-
-
37 | ABINDA YASA MUKE YAWAN MAGANA AKAN SADUWA | DR. ADAM AHMAD BUNKAU | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA
-
-
-
34 | ABINDA BAKU SANI BA GAME DA RAYUWAR SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN | RUMFAR AFRICA PODCAST
WANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA,…
More in Science
Science Friday
Science Friday and WNYC Studios
Big Ideas Lab
Mission.org
Short Wave
NPR
Bite Back with Abbey Sharp
The Roost Podcast Network
Sasquatch Chronicles
Sasquatch Chronicles - Bigfoot Encounters
This Podcast Will Kill You
Exactly Right and iHeartPodcasts
Huge If True Podcast
cleoabram931
Making Sense with Sam Harris
Sam Harris
Tooth & Claw: True Stories of Animal Attacks
Wes Larson, Jeff Larson, Mike Smith | Daylight Media
DarkHorse Podcast
Bret Weinstein & Heather Heying · Not checked: its host turns away this site's checks
Science of Perception Box
Unlikely Collaborators | Pod People
Sean Carroll's Mindscape: Science, Society, Philosophy, Culture, Arts, and Ideas
Sean Carroll
Shows are listed from Apple Podcasts' charts and directory, and Podcast Index where it is used. Every show and episode belongs to its publisher and plays from the publisher's own feed; this site hosts none of them. Explicit shows are for adult profiles only, and children’s profiles hear only children’s shows. More about this list.