Podcasts · ADPlusHausa | Podcast

54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA

· 2 h 08 min · S4 E54

Episode 54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA

0:00 2:08:21

MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta, da kuma hanyoyin da matasa za su bi wajen gina arziki cikin hikima da dorewa.

The episode on the publisher’s site (opens in a new tab)

Shows are listed from Apple Podcasts' charts and directory, and Podcast Index where it is used. Every show and episode belongs to its publisher and plays from the publisher's own feed; this site hosts none of them. Explicit shows are for adult profiles only, and children’s profiles hear only children’s shows. More about this list.