Podcasts · ADPlusHausa | Podcast

05 | GOBARAR FUSHI DA RUWAN KASHE TA | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRICA | PODCAST

· 2 h 37 min · S1 E5

Episode 05 | GOBARAR FUSHI DA RUWAN KASHE TA | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRICA | PODCAST

0:00 2:37:07

SHIRIN YA TATTAUNA NE AKAN FUSHI DA KUMA TASIRIN SA A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM, HAKA YA TATTAUNA MAFRIN FUSHI, RABE-RABEN SA (MAI LINZAMI DA MARAR LINZAMI), HAKA YAYI DUBIYA AKAN HANYOYIN SARRAFA FUSHI, DA KUMA AMFANIN FUSHI (CI GABAN MUTUM), DA ILLOLINSA GA MUTUM TA BANGAREN: (SHUGABANCI, JAGORANCI, TATTALIN ARZIKI, RASHIN TSARO, DA KUMA A ZAMANTAKEWAR AURE), DA KAWO MISALAI DAGA ABUBUWAN DA SUKE FARUWA A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM.

The episode on the publisher’s site (opens in a new tab)

Shows are listed from Apple Podcasts' charts and directory, and Podcast Index where it is used. Every show and episode belongs to its publisher and plays from the publisher's own feed; this site hosts none of them. Explicit shows are for adult profiles only, and children’s profiles hear only children’s shows. More about this list.